Wq/ha/Meera Bai
Appearance
Meera Bai,ana kuma kiran ta da Mira Bai (c. 1498–c. 1547), ta kasance mawakiya ‘yar Indiya, kuma mabiyin Kirishna.
Zantuka
[edit | edit source]Waka
[edit | edit source]- A dalilin soyayyar ka, na bar duk wani jin dadi na,
Yanzu me yasa ka bari nike muradin ka?